By Nazir Muhammad SaulawaIn a society, dominated by individuals driven by greed, consumed and materialism, the emergence of certain individual has become divine gift for many communities. It is often said "God uses rescued people to rescue people". In this case, Alh. Muhammadu Buhari (Ajiyan Hinna) has arrived like a godsend...
Saturday, 2 September 2023
Thursday, 30 December 2021
undefined
202
Sabuwar waƙa mai dauke da saƙo na zaman lafiya ga al'ummar Gombe da Nigeria baki ɗaya.Tittle: Zama Na LafiyaArtiste : KB Dadinkowa Ft Salisu NagombeDuration: 7minsProducer: SNGGenre: Hausa DOWNLOAD&nb...
Friday, 10 September 2021
undefined
202
I have been following the political activities of Sen. Abdullahi Idriss Umar, since when he was a senator up to his former ministerial appointment. I had, on different occasions, discussed with several people about his workaholism, trustworthiness, integrity and good intentions toward the progress of youths and the...
Thursday, 11 March 2021
Wednesday, 30 December 2020
undefined
202
Sabuwar Waka daga fasihin mawaki KEBE na jihar Gombe.Song tittle: LelemaArtist: Kebe Producer: LDANJAGenre: HausaDOWNL...
Monday, 10 September 2018
Thursday, 11 January 2018
Monday, 4 July 2016
undefined
201
Wakar Dawowar Buhari
Daga
Nazeer M Saulawa
Barka da dawowa baba
Sannun da hanya baba
Ya bayan rabuwa baba
Fatan anyi nasara baba.
Munata kewarka baba
Ciwonka namu ne baba
Damuwa bata kauce ba
Idanuwa basu rintsa ba.
Hutu kajeyi can baba
Ashe ashe baka huta ba
Yawan tunaninnan baba
Da kuma kishin kasa baba
Bazasu...
Thursday, 5 May 2016
Saturday, 13 February 2016
undefined
201
🚩Ga sakona zuwa ga buhari
◾Farko da gaisuwa bisa tsari
◾Gareka shugaba mai khairi
◾Gwarzon jarumi mai hakuri
◾Dattijo mai abin alfahari
◾Ga godiyarmu gareka nakowa.
◾Baba gareka zanyi sanarwa
◾Zan zayyano hasashe nawa
◾Zan furta damuwar talakawa
◾Don naga wasu suna boyewa
◾In an fada don kai gyarawa
◾Wai sai suce...
Friday, 12 February 2016
undefined
201
⏩Mu Nemi Ilimi, Marar Ilimi Makaho Ne.
⚫Allahu wahidun sarki kaine makurar ilimi
⚫Allahu al-alimu gwani siffarka ce ilimi
⚫Allahu kai kacewa annabi tashi kai ilimi
⚫Allah kalmar dakayi ta farko a qur'ani ilimi
⚫Ya Rabbi nai shirin karambani akan ilimi
⚫Allah ka qaddara in ida bada gadara ba.
⚫Ayanzu zamani na gasar...