🚩Ga sakona zuwa ga buhari
◾Farko da gaisuwa bisa tsari
◾Gareka shugaba mai khairi
◾Gwarzon jarumi mai hakuri
◾Dattijo mai abin alfahari
◾Ga godiyarmu gareka nakowa.
◾Baba gareka zanyi sanarwa
◾Zan zayyano hasashe nawa
◾Zan furta damuwar talakawa
◾Don naga wasu suna boyewa
◾In an fada don kai gyarawa
◾Wai sai suce...
Saturday, 13 February 2016
Friday, 12 February 2016
undefined
201
⏩Mu Nemi Ilimi, Marar Ilimi Makaho Ne.
⚫Allahu wahidun sarki kaine makurar ilimi
⚫Allahu al-alimu gwani siffarka ce ilimi
⚫Allahu kai kacewa annabi tashi kai ilimi
⚫Allah kalmar dakayi ta farko a qur'ani ilimi
⚫Ya Rabbi nai shirin karambani akan ilimi
⚫Allah ka qaddara in ida bada gadara ba.
⚫Ayanzu zamani na gasar...